IQNA - Ahmed Nuaina daya daga cikin manyan makarantun kasar Masar da kasashen musulmi, ya yi tsokaci kan rayuwarsa ta kur’ani tun yana karami a wani shirin gidan talabijin inda ya bayyana basirarsa ta kur’ani a matsayin babbar baiwa r Ubangiji a rayuwarsa.
Lambar Labari: 3491512 Ranar Watsawa : 2024/07/14
Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwar sarkin kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3485240 Ranar Watsawa : 2020/10/03