IQNA - Ya kamata a kaddamar da wani bincike mai zaman kansa kan yadda kasar Birtaniya ke da hannu a yakin kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza, in ji tsohon shugaban jam’iyyar Labour Jeremy Corbyn.
Lambar Labari: 3493368 Ranar Watsawa : 2025/06/05
Landan (IQNA) Wata mamba a jam'iyyar Labour ta Burtaniya ta yi murabus daga mukaminta domin nuna adawa da manufofin jam'iyyar na goyon bayan laifukan gwamnatin sahyoniya.
Lambar Labari: 3490310 Ranar Watsawa : 2023/12/14
Tehran (IQNA) Magajiyar gari bakar fata musulma ta farko a kasar Burtaniya ta yi murabus daga jam’iyar Labour saboda nuna mata wariya.
Lambar Labari: 3485264 Ranar Watsawa : 2020/10/11