IQNA - Abdul Malik Ebrahim Abdel Ati wanda shi ne wanda ya zo na farko a gasar haddar kur’ani ta kasa da kasa ta Masar karo na 31 a bangaren matasa ya bayyana cewa: Masu son samun nasara a irin wadannan gasa dole ne su dage da dagewa wajen karatun kur’ani kuma su sani cewa wadannan biyu ne hanyar zuwa saman.
Lambar Labari: 3492390 Ranar Watsawa : 2024/12/14
IQNA - Wakilan kasar Iran a gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 9 na kasar Turkiyya, inda suka jaddada irin yadda ba a taba samun irin wannan karramawa ba a fagen haddar kur'ani a kasar Turkiyya, sun bayyana yanayin da al'umma ke ciki a wannan taron na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3492136 Ranar Watsawa : 2024/11/02
IQNA - Ahmad bin Hamad al-Khalili babban Mufti na kasar Oman, a cikin wani sako da ya aike da shi yana mai taya kungiyar Hamas murnar samun nasara r zaben sabon shugaban wannan kungiyar ya bayyana cewa: Yahya al-Sinwar jarumi ne da ya maye gurbin marigayi Isma’il Haniyya.
Lambar Labari: 3491680 Ranar Watsawa : 2024/08/12
A daidai lokacin da Imam ya koma kasarsa a ranar 12 ga watan Bahman 57
Tehran (IQNA) Da misalin karfe 9:00 na safiyar yau ne aka fara gudanar da shirye-shirye na musamman na cikar shekaru 44 da samun nasara r juyin juya halin Musulunci tare da halartar iyalan shahidai da bangarori daban-daban na al'umma da tsirarun addinai a hubbaren Imam Khumaini (RA).
Lambar Labari: 3488591 Ranar Watsawa : 2023/02/01
A shirye-shiryen cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci
Tehran (IQNA) A kwanaki 10 na Alfajr shirye-shiryen cikar shekaru 44 da samun nasara r juyin juya halin Musulunci , Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya girmama tunawa da wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran da halartar hubbaren Imam Khumaini a safiyar yau.
Lambar Labari: 3488585 Ranar Watsawa : 2023/01/31
Abdul Rasool Abai ya ce:
Tehran (IQNA) Fitaccen malamin kur'ani na kasar, wanda kuma ya taba yin tarihin kasancewa cikin kwamitin alkalan gasar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Malesiya, yayin da yake gabatar da wasu sharudda na samun nasara a cikinta, ya ce: Ya kamata mai karatu ya je gasa domin Allah, domin babban abin da ya kamata a yi shi ne matsayi yana gaban Allah. Idan mai karatu ya shiga wurin da ake yi sai ya tuna kogon Hara da lokacin da aka saukar da Alkur’ani a cikin zuciyar Annabi da yadda Manzon Allah (SAW) ya kasance a lokacin.
Lambar Labari: 3488025 Ranar Watsawa : 2022/10/17
Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Falasdinu sun bayar da rahoton cewa Jeni Adham Naim Ashour, 'yar Falasdinawa 'yar shekara 13 daga zirin Gaza ta samu nasarar haddace kur'ani baki daya cikin wata guda.
Lambar Labari: 3487700 Ranar Watsawa : 2022/08/17
Bayan rayuwa mai gushewa, mutum zai shiga wani sabon yanayi na rayuwa. Akwai ra'ayoyi da yawa game da ingancin rayuwa bayan mutuwa; Amma mene ne alaƙar rayuwar duniya da rayuwa ta har abada?
Lambar Labari: 3487209 Ranar Watsawa : 2022/04/24
Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai daban-daban na duniya sun mayar da hankali kan bukukuwan zagayowar lokacin juyin Iran a wannan shekara da juyin ya cika shekaru 43.
Lambar Labari: 3486940 Ranar Watsawa : 2022/02/12
Tehran (IQNA) yahudawa sun saki Mahir Akhras wanda ya kwashe tsawon kwanaki fiye da dari yana yajin cin abinci.
Lambar Labari: 3485407 Ranar Watsawa : 2020/11/27