IQNA - A zabukan da za a gudanar a kasar Amurka, al'ummar musulmin kasar ba su amince da zaben dan takara ko daya ba, kuma suna bin hanyoyi daban-daban.
Lambar Labari: 3492156 Ranar Watsawa : 2024/11/05
Selvan Momika, wanda ya ci zarafin kur’ani a kasar Sweden, wanda a kwanakin baya hukumar kula da shige da fice ta kasar ta yanke shawarar korar shi daga kasar, ya bayyana rashin amincewarsa da wannan hukunci da kuma kara masa izinin zama na wucin gadi na tsawon shekara guda.
Lambar Labari: 3490201 Ranar Watsawa : 2023/11/24
Kididdiga ta Canada ta sanar da karuwar mabiya addinin muslunci a wannan kasa sakamakon batutuwan da suka shafi shige da fice .
Lambar Labari: 3488080 Ranar Watsawa : 2022/10/27
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da dakatar da dukkanin harkokin shige da fice a kasar sakamakon bullar sabuwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485483 Ranar Watsawa : 2020/12/22