Jawabin Jagoran Juyin Musuluni Na 19 Dey:
        
        Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musuluni a Iran ya bayyana abin kunyar da ya faru a Amurka da cewa shi ne hakikanin Amurka, ba abin da wasu suke tsammani ba.
                Lambar Labari: 3485534               Ranar Watsawa            : 2021/01/08