IQNA - A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin yahudawan sahyuniya da aka ji ra'ayinsu daga ciki har da Naftali Bennett tsohon ministan gwamnatin yahudawan, suna goyon bayan yin musayar fursunoni da hamas.
Lambar Labari: 3492212 Ranar Watsawa : 2024/11/16
Surorin Kur’ani (47)
Sura ta arba'in da bakwai na Alkur'ani mai girma ana kiranta Muhammad, kuma daya daga cikin ra'ayoyin da aka kawo a cikinta shi ne yadda za a yi da fursunonin yaki.
Lambar Labari: 3488331 Ranar Watsawa : 2022/12/13
Tehran (IQNA) – Masallacin da ke a gindin wani dutse a kudancin Mina, Masallacin Khayf shi ne masallaci mafi muhimmanci a Mina.
Lambar Labari: 3487538 Ranar Watsawa : 2022/07/12
Surorin Kur'ani (3)
Tehran (IQNA) Suratul Al-Imrana daya ce daga cikin dogayen surori na Alkur’ani da suka yi magana kan batutuwa daban-daban da suka hada da haihuwar Annabawa kamar su Yahaya da Annabi Isa, don yin bayani kan tsayin daka na tarihi da annabawa suka yi kan makirci da gaba a matsayin abin koyi. duk lokuta.
Lambar Labari: 3487314 Ranar Watsawa : 2022/05/20
Tehran (IQNA) The Museum of Turkish Islamic Arts a Istanbul ta Sultanahmet Square, kamar yadda na farko gidan kayan gargajiya a Turkey, siffofi da kayayyakin gargajiya daga farkon Musulunci lokaci zuwa karni na ashirin, ciki har da rubutun d¯a na Kur'ani da Muslim rubuce-rubucen daga ko'ina cikin duniyar musulmi.
Lambar Labari: 3487309 Ranar Watsawa : 2022/05/18
Tehran (IQNA) Mutumin da ke rike da kambun tarihi na duniya a wasan iyo ko ninkaya Vladislav Shuliko na kasar Kyrgyzstan ya musulunta.
Lambar Labari: 3487057 Ranar Watsawa : 2022/03/15
Tehran (IQNA) Hamas ta ce batun fursunonin Falastinawa da Isra’ila ke tsare da su shi ne mafi muhimmanci a wurinta.
Lambar Labari: 3486540 Ranar Watsawa : 2021/11/11
Tehran (IQNA) mataiamkin shugaban jam’iyyar Saadat a kasar Turkiya ya bayyana cewa, Kasim Sulaimani ne ya hana aiwatar da shirin yahudawa sahyuniya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485539 Ranar Watsawa : 2021/01/09