iqna

IQNA

Kwamitocin kungiyoyin gwagwarmaya sun bukaci:
IQNA - Kwamitocin gwagwarmayar jama'a sun bukaci Palasdinawa da su zauna a Masallacin Al-Aqsa da Quds domin kare wannan wuri mai tsarki daga hare-haren 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3491292    Ranar Watsawa : 2024/06/06

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta bayyana cewa, Isra’ila tana ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan Falastinawa da ta mamaye.
Lambar Labari: 3485752    Ranar Watsawa : 2021/03/18