iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kotun kolin Indiya ta sanar da cewa za ta yi nazari kan tuhumar da ake yi wa wasu jagororin addinin Hindu masu tsatsauran ra'ayi saboda yin jawabai masu tayar da hankali a kan musulmi yayin wani zaman da ake yi na sirri.
Lambar Labari: 3486821    Ranar Watsawa : 2022/01/15

Tehran (IQNA) Chota Imambara da ke garin Lucknow a arewacin Indiya an gina shi ne a matsayin zauren taron mabiya mazhabar Shi'a don gudanar da taruka.
Lambar Labari: 3486761    Ranar Watsawa : 2021/12/30

Tehran (IQNA) wasu lauyoyi a kasar India sun gudanar da jerin gwano domin yin kira ga gwamnati ta dauki mataki a kan 'yan addinin Hindus masu tsattsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 3486744    Ranar Watsawa : 2021/12/28

Tehran (IQNA) Gwamnatin Pakistan ta yi kakkausar suka kan lalata masallatai da wuraren ibada da dukiyoyin musulmi a Indiya.
Lambar Labari: 3486492    Ranar Watsawa : 2021/10/30

Tehran (IQNA) dubun-dubatar musulmi suna gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a garin Calcutta na India.
Lambar Labari: 3486453    Ranar Watsawa : 2021/10/20

Tehran (IQNA) majalisar dokokin kasar Kuwait ta yi Allawadai da kai hari a kan musulmi a kasar India .
Lambar Labari: 3486367    Ranar Watsawa : 2021/09/29

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran (IQNA) Taj Mahal wuri ne mai tsohon tarihi na musulmi a kasar india wanda ya hada dukkanin bangarorin musulmi na shi’a da Sunnah.
Lambar Labari: 3485778    Ranar Watsawa : 2021/04/03

Tehran (IQNA) malaman mabiya mazhabobin ‘yan Sunnah da ‘yan shi’a sun yi Allawadai da yunkurin wani mutum na neman sauya ayoyin kur’ani mai tsarki a India.
Lambar Labari: 3485744    Ranar Watsawa : 2021/03/15

Tehran (IQNA) Shekara ta 2020 ta kasance cike da abubuwa da suka faru a duniya wadanda suka dauki hankulan dukkanin al’ummomin duniya musamman annobar korona wadda ta girgiza duniya.
Lambar Labari: 3485493    Ranar Watsawa : 2020/12/26

Tehran (IQNA) musulmi sun fuskanci matsaloli masyu tarin yawa a cikin shekara ta 2020, gami da cutar corona wadda ta addabi duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485481    Ranar Watsawa : 2020/12/22

Tehran (IQNA) Ggwamnatin kasarPakistan yi Allawadai da gina wurin bautar Hindus a masallacin musulmi a kasar India .
Lambar Labari: 3484844    Ranar Watsawa : 2020/05/28

Tehran (IQNA) magoya bayan sheikh Zakzakya  najeriya sun nuna goyon bayansu ga msuulmin kasar India .
Lambar Labari: 3484597    Ranar Watsawa : 2020/03/07

Tehran (IQNA) Ofishin shugaban kasar Pakistan ya aike da sakon jinjina ga jagoran juyin juya halin muslunci na Iran, kan kare al’ummar musulmi na kasar India da ya yi.
Lambar Labari: 3484589    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyeed Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Musulman kasar.
Lambar Labari: 3484587    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Tehran- (IQNA) kwamitin malaman addinin muslunci a  kasar Yemen ya yi tir da Allawadai da kisan musulmi a kasar India .
Lambar Labari: 3484585    Ranar Watsawa : 2020/03/04

A cikin ‘yan kawanaki da suka gabata, wasu Indiyawa masu tsatsauran ra’ayin kin muslunci da suka hada hard a jami’an ‘yan sanda na kasar ta India, suka kashe musulmi 43, tare da kone masallatai da gidaje da wuraren kasuwanci na mabiya addinin muslinci a kasar.
Lambar Labari: 3484582    Ranar Watsawa : 2020/03/04

An kame wani mutum na shirin fita da wani kwafin kur’ani mai kima daga kasar India .
Lambar Labari: 3484475    Ranar Watsawa : 2020/02/02

Majalisar dokokin tarayyar turai za yi zama kan dokar hana musulmi zama 'yan kasa a India.
Lambar Labari: 3484454    Ranar Watsawa : 2020/01/27

Bangaren kasa da kasa, mahukunta yankin Kashmir da Jamo a kasar India sun sake da dokar hana zirga-zirga a wasu yankuna.
Lambar Labari: 3484167    Ranar Watsawa : 2019/10/18