iqna

IQNA

Bagadaza (IQNA) Biyo bayan wata mummunar gobara da ta tashi a wani dakin daurin aure na mabiya addinin Kirista a arewacin kasar Iraki, an dage sanar da makokin jama'a da kuma bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489885    Ranar Watsawa : 2023/09/27

Tehran (IQNA) “Youanes Adib” limamin cocin Katolika na birnin Ghordaqah da ke lardin Bahr al-Ahmar na kasar Masar, ya raba kayan zaki ga al’ummar musulmi a maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3487987    Ranar Watsawa : 2022/10/10

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake sherye-shiryen fara bukukuwan maulidin manzon Allah (s.a.w) an karrama yara maza da mata 70 wadanda suka haddace kur'ani a lardin Suez na kasar Masar.
Lambar Labari: 3487972    Ranar Watsawa : 2022/10/07

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da fitaccen makarancin kur'ani kuma likitan yara daga yankin Kudistan na kasar Iraki
Lambar Labari: 3486487    Ranar Watsawa : 2021/10/28

Jagoran Juyin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) a yayin ganawa da jami'an gwamnati da bakin da ke halartar Babban Taron Hadin Kan Musulmai na Duniya, Ayatullah Khamenei ya bayyana batun Falastinu a matsayin abin da ke hada kan musulmi.
Lambar Labari: 3486470    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) Taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran ya kawo karshe.
Lambar Labari: 3486467    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gabatar da jawabi a babban taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486464    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) babban taron Maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3486458    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) an saka furanni a farfajiyar hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486456    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) dubun-dubatar musulmi suna gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a garin Calcutta na India.
Lambar Labari: 3486453    Ranar Watsawa : 2021/10/20

Tehran (IQNA) babban limamin masallacin Quds ya kirayi musulmi mazauna birnin Quds da su taru a cikin masallacin a ranar Talata mai zuwa ranar Maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486438    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Yemen sun fara gudanar da tarukan murnar zagayowar lokacin Maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486415    Ranar Watsawa : 2021/10/12

Tehran (IQNA) babbar cibiyar fatawa ta kasar Masar ta kirayi musulmi da su fito su raya ranakun murnar Maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486413    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485344    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.
Lambar Labari: 3485324    Ranar Watsawa : 2020/10/31

Tehran (IQNA) an gudanar da gangami a yau a cikin harabar masallacin Asqa domin kare martabar manzon Allah daga cin zarafin da ake yi masa.
Lambar Labari: 3485322    Ranar Watsawa : 2020/10/30

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin addini a kasar Algeria ta sana da cewa tun daga lokacin shigowar watan maulidin manzon Allah aka fara gudanar da taruka.
Lambar Labari: 3482131    Ranar Watsawa : 2017/11/23

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain sun hana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a wasu sassa na kasar.
Lambar Labari: 3481042    Ranar Watsawa : 2016/12/16

Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna yankin Bil da ke cikin gundumar Antarioa kasar Canada suna shirin fara gudanar da maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3481017    Ranar Watsawa : 2016/12/09