iqna

IQNA

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da fitaccen makarancin kur'ani kuma likitan yara daga yankin Kudistan na kasar Iraki
Lambar Labari: 3486487    Ranar Watsawa : 2021/10/28

Tehran (IQNA) ana raba furanni a hubbaren Abul Fadl Abbas dan uwan Imam Hussain (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486471    Ranar Watsawa : 2021/10/25

Jagoran Juyin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) a yayin ganawa da jami'an gwamnati da bakin da ke halartar Babban Taron Hadin Kan Musulmai na Duniya, Ayatullah Khamenei ya bayyana batun Falastinu a matsayin abin da ke hada kan musulmi.
Lambar Labari: 3486470    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) tun daga ranar sha biyu ga watan Rabiul Awwal aka fara gudanar da baje kolin kayayyakin fasahar rubutu da zane-zane na musulunci a birnin Ankara na Turkiya.
Lambar Labari: 3486469    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486465    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gabatar da jawabi a babban taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486464    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) babban taron Maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3486458    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) an saka furanni a farfajiyar hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486456    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) dubun-dubatar musulmi suna gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a garin Calcutta na India.
Lambar Labari: 3486453    Ranar Watsawa : 2021/10/20

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) a lokacin Maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486452    Ranar Watsawa : 2021/10/20

Tehran (IQNA) Abdulmalik Alhuthi shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana gwagwarmaya domin kare kasa daga makiya a matsayin wajibi na addini.
Lambar Labari: 3486447    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a masallatan birnin Istanbul na kasar Turkiya
Lambar Labari: 3486443    Ranar Watsawa : 2021/10/18

Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad Al-Tayyib babban malamin cibiyar ilimi mafi girma ta Ahlu Sunnah a duniya ya ce; bikin maulidin Manzon Allah (SAW) shi ne mafi girma a cikin dukkanin bukukuwa da suke dauke da kamala ta dan adam.
Lambar Labari: 3486440    Ranar Watsawa : 2021/10/18

Tehran (IQNA) babban limamin masallacin Quds ya kirayi musulmi mazauna birnin Quds da su taru a cikin masallacin a ranar Talata mai zuwa ranar Maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486438    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Yemen sun fara gudanar da tarukan murnar zagayowar lokacin Maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486415    Ranar Watsawa : 2021/10/12

Tehran (IQNA) babbar cibiyar fatawa ta kasar Masar ta kirayi musulmi da su fito su raya ranakun murnar Maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486413    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) babban masallacin kasar Aljeriya shi ne masallaci mafi girma a dukkanin nahiyar Afirka da ke daukar masallata dubu 120 a cikinsa.
Lambar Labari: 3485972    Ranar Watsawa : 2021/06/01

Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485344    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Shugaba Rauhani na Iran:
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani ya ce canja siyasar Amurka shi ne ba zaben shugaban kasa ba.
Lambar Labari: 3485334    Ranar Watsawa : 2020/11/04

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar maulidin manzon Allah (SAW) ga shugabannin kasashen msuulmi na duniya.
Lambar Labari: 3485328    Ranar Watsawa : 2020/11/02