iqna

IQNA

IQNA - Dubban Falasdinawa daga yankuna daban-daban na Yammacin Gabar Kogin Jordan da Quds da kuma yankunan da aka mamaye a shekara ta 1948 ne suka je masallacin Al-Aqsa domin halartar sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3492337    Ranar Watsawa : 2024/12/06

Tehran (IQNA) Hukumomin shari'a na kasar Argentina sun amince da bude wani bincike kan karar da aka shigar a kan sojojin Myanmar bisa zarginsu da yin kisan kiyashi a kan tsirarun 'yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3486621    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) Cibiyar ajiyan kayan tarihi ta Louvre ita ce wurin ajiyar kayan tarihi mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3486102    Ranar Watsawa : 2021/07/13

Tehran (IQNA) ofishin majalisar dinkin duniya a yankin zirin Gaza ya sanar da cewa ana fusakantar matsalolin rayuwa masu yawa a yankin.
Lambar Labari: 3486000    Ranar Watsawa : 2021/06/10