IQNA - An gudanar da karatun "Alkawari Sadik" a yayin harin makami mai linzami da dakarun IRGC suka kai wa gwamnatin Sahayoniya a birnin Astan Quds Razavi kuma za a ci gaba da gudanar da shi har zuwa ranar 31 ga watan Afrilu.
Lambar Labari: 3490988 Ranar Watsawa : 2024/04/15
Tehran (IQNA) Daraktan kula da harkokin ziyara na hubbaren Imam Ridha (AS) na wadanda ba Iraniyawa ba ya ce: Za a fassara jawabin Nowruz na Jagoran juyin juya halin Musulunci a ranar farko ta sabuwar shekara zuwa harsunan Ingilishi da Larabci da Azeri da kuma Urdu a Haramin.
Lambar Labari: 3488827 Ranar Watsawa : 2023/03/18
Tehran (IQNA) Karatun kur'ani mai tsarki tare da Makaranci Jawad Sulaimani a hubbaren Imam Ridha (AS)
Lambar Labari: 3486177 Ranar Watsawa : 2021/08/07