IQNA - Mahalarta 14 daga kasashe daban-daban na duniya ne suka fafata a ranar farko ta gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 45 a kasar Saudiyya a jiya Asabar 8 ga watan Agusta.
Lambar Labari: 3493688 Ranar Watsawa : 2025/08/10
IQNA - Najeriya na shirin gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa tare da halartar mahardata kur'ani daga kasashe 20 na duniya.
Lambar Labari: 3493202 Ranar Watsawa : 2025/05/04
Tehran (IQNA) bankin musulunci mai kula da bunkasa ayyukan ci gaba zai saka hannayen jari a Najeriya.
Lambar Labari: 3486198 Ranar Watsawa : 2021/08/13