iqna

IQNA

The Guardian ta ruwaito:
IQNA - Manazarta jaridar Guardian na ganin cewa, sake gina wasu wuraren tarihi guda biyu da suka hada da Masallacin Umari da Cocin Perforius da ke Gaza a matsayin farkon sake gina wannan yanki da aka lalata, alama ce ta laifukan da aka aikata kuma ya nuna cewa duniya ta yi watsi da shirin Trump na kauracewa Falasdinawa da mayar da Gaza yankin shakatawa.
Lambar Labari: 3492712    Ranar Watsawa : 2025/02/09

IQNA - Sakamakon rugujewar wani bangare na masallacin da ake ginawa a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast, mutane takwas ne suka mutu, biyu kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3491710    Ranar Watsawa : 2024/08/17

IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi ishara da cewa rusa gwamnatin sahyoniyawan alkawari ce da ta ginu a kan kur'ani mai tsarki, inda ya ce: Yakin guguwar Aqsa na daya daga cikin mafi tsawo kuma mafi girma da makiya suka yarda da shi. kuma wannan yaki ya zama sanadin hadin kan musulmi a kan babban hatsarin Isra'ila.
Lambar Labari: 3491528    Ranar Watsawa : 2024/07/17

Tehran (IQNA) gwamnatin Afghanistan ta fara yin rauni ne tun bayan rikicin madafun iko tsakanin Ashraf Ghany da kuma Abdullah Abdullah bayan zaben shugaban kasa.
Lambar Labari: 3486202    Ranar Watsawa : 2021/08/14