iqna

IQNA

IQNA - Hajj Abdullah Abu al-Gheit, dan kasar Masar ne mai shekaru 68, wanda duk da rashin iya rubutu da karatu, ya samu nasarar rubuta kur'ani da turanci.
Lambar Labari: 3493292    Ranar Watsawa : 2025/05/22

IQNA - Abdullah Ali Muhammad, wanda aka fi sani da Abdullah Abul Ghait, marubucin kwafin kur’ani mai tsarki guda hudu, daya daga cikinsu a turance, ya rasu yana da shekaru saba’in.
Lambar Labari: 3491558    Ranar Watsawa : 2024/07/22

IQNA - Haj Seyed Nofal, wani dattijo daga kauyen Shendlat na kasar Masar, ya cika burinsa na kuruciya ta hanyar rubuta littattafai guda shida a rubutun hannunsa bayan ya yi ritaya.
Lambar Labari: 3490639    Ranar Watsawa : 2024/02/14

Tehran (IQNA) wani datijo mai suna Muhamamd Al-na'is dan shekaru 70 ya hardace kur'ani a cikin tsufansa.
Lambar Labari: 3486279    Ranar Watsawa : 2021/09/06