iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren majalisar dinkin duniya mai barin gado Ban ki Moon ya bukaci da akawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
Lambar Labari: 3481044    Ranar Watsawa : 2016/12/17