Tehran (IQNA) Ahmad Mustafa wani mai fasahar rubutu ne dan kasar Masar, wanda ya kirkiri wani sabon salo na fasahar rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486697 Ranar Watsawa : 2021/12/18
Tehran (IQNA) an fara gudanar da shirin koyar da yara karatun kur'ani a makarantun kasar Masar a masallatai
Lambar Labari: 3486506 Ranar Watsawa : 2021/11/02