Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta fitar da sanarwa inda ta jaddada cewa masallacin Aqsa yana matsayin jan layi ga musulmi.
Lambar Labari: 3487229 Ranar Watsawa : 2022/04/28
Tehran (IQNA) Masu fafutuka a shafukan sada zumunta na Larabawa sun yaba wa 'yan wasan takobi na kasar Kuwait da ya ki fuskantar dan wasan sahyoniya a gasar wasan takobi ta Dubai.
Lambar Labari: 3487129 Ranar Watsawa : 2022/04/05
Tehran (IQNA) A yau ne al'ummar kasar Yemen suka shiga shekara ta takwas na hare-haren wuce gona da irin na kawancen Saudiyya da Amurka, inda suka gudanar da gagarumin zanga-zangar nuna jajircewarsu wajen ganin sun 'yantar da duk wani taki na kasarsu.
Lambar Labari: 3487092 Ranar Watsawa : 2022/03/26
Tehran (IQNA) Ofishin yada labarai na kungiyoyin gwagwarmayar Palasdinawa ya taya sojojin ruwa na IRGC murnar kwato jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi fashinsa a cikin teku.
Lambar Labari: 3486514 Ranar Watsawa : 2021/11/04