taimakekeniya

IQNA

Taimakekeniya a cikin Kur'ani/5
IQNA – Tunda a mahangar Musulunci, dukkan daidaikun mutane bayin Allah ne, kuma dukkanin dukiya nasa ne, to dole ne a biya bukatun wadanda aka hana su ta hanyar hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3494084    Ranar Watsawa : 2025/10/25

Taimakekeniya acikin kur'ani/1
IQNA - Musulunci ya umurci mabiyansa da su rika taimakon junansu wajen aikata ayyukan alheri, kuma idan daidaikun mutane suka taru aka yi huldar zamantakewa, sai a hura ruhin hadin kai a cikin jikinsu, kuma za su tsira daga rarrabuwa da tarwatsewa.
Lambar Labari: 3494020    Ranar Watsawa : 2025/10/13

Tehran (IQNA) babban shehin cibiyar Azhar ya yi suka kan yadda ake yin amfani da kalmar addinan Annabi Ibrahim.
Lambar Labari: 3486532    Ranar Watsawa : 2021/11/09