iqna

IQNA

gwamnatin sahyoniyawa
Daruruwan masu zanga-zangar sun yi Allah wadai da tallafin kudi da Disney ke baiwa gwamnatin sahyoniyawa n ta hanyar gudanar da wani tattaki a Amurka.
Lambar Labari: 3490291    Ranar Watsawa : 2023/12/11

Tehran (IQNA) Wani malamin addinin yahudawan sahyoniya a wata hira da tashar 10 ta gwamnatin sahyoniyawa n ya yi ikirarin cewa yarjejeniyoyin da aka kulla domin daidaita alakar kasashen Larabawa da Isra'ila ba za su haifar da raguwar kiyayyar Larabawa ga Isra'ilawa ba.
Lambar Labari: 3489152    Ranar Watsawa : 2023/05/16

Mabiya mazhabar Ahlul bait a Jamhuriyar Nijar sun halarci zaman makokin Ashura na Imam Hosseini duk da ruwan sama.
Lambar Labari: 3487661    Ranar Watsawa : 2022/08/09

Tehran (IQNA) 'Yar wasan kasar Kuwait ta janye daga karawa da ‘yar wasan Isra’ila da nufin bayyana goyon bayanta ga al'ummar Palastinu
Lambar Labari: 3487328    Ranar Watsawa : 2022/05/23

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Morocco suna gudanar da zanga-zanga a dukkanin amnyan biranen kasar domin yin tir da Allawadai da kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486616    Ranar Watsawa : 2021/11/28

Tehran (IQNA) tsohuwar ministar harkokin wajen Sudan ta bayyana cewa, Isra'ila da Masar ne suka mara baya ga sojoji wajen yin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3486598    Ranar Watsawa : 2021/11/23

Tehran (IQNA) Hamas ta ce batun fursunonin Falastinawa da Isra’ila ke tsare da su shi ne mafi muhimmanci a wurinta.
Lambar Labari: 3486540    Ranar Watsawa : 2021/11/11