iqna

IQNA

kauye
Dakarun mamaya na Isra'ila sun kashe wani matashi Bafalasdine a kusa da katangar shingen yammacin Jenin.
Lambar Labari: 3488153    Ranar Watsawa : 2022/11/10

Hotunan wani yaro kauye yana karatun kur'ani a daya daga cikin kasashen Afirka ya samu yabo daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488058    Ranar Watsawa : 2022/10/23

Tehran (IQNA) Dan wasan musulmi dan kasar Senegal, Sadio Mane, wanda ya bar Liverpool a kwanan baya ya koma Bayern Munich a Jamus, ya dauki nauyin ayyukan alheri da dama a kauye nsa na haihuwa tare da canza wannan kauye n da ba a san shi ba kuma mai nisa.
Lambar Labari: 3487478    Ranar Watsawa : 2022/06/28

Tehran (IQNA) Shugaban Jami’ar Tanta da ke Masar ya yi maraba da Saad Hashish, wanda ya rubuta kwafin kur'ani mafi tsawo da hannunsa.
Lambar Labari: 3486660    Ranar Watsawa : 2021/12/08