iqna

IQNA

Mai ba da shawara kan harkokin kur'ani mai tsarki na Haramin Hussaini a wata ganawa da ya yi da shugaban cibiyar kula da kur'ani ta kasa da kasa "Al-Mazdhar" na kasar Senegal, sun tattauna hanyoyin bunkasa hadin gwiwa da wannan cibiya.
Lambar Labari: 3493237    Ranar Watsawa : 2025/05/11

IQNA  - Manajan cibiyar buga kur'ani a birnin Chicago ya bayyana cewa: Yawan sha'awar karatun kur'ani ya karu tun farkon guguwar Al-Aqsa da yakin Gaza tsakanin 'yan kasar Amurka.
Lambar Labari: 3492042    Ranar Watsawa : 2024/10/16

Surorin Kur’ani  (72)
Aljani wata halitta ce mai ban mamaki wadda ba za a iya gani ba. Akwai hikayoyi da tatsuniyoyi masu yawa game da aljanu, amma bisa ga ayoyin Alkur'ani mai girma, aljanu halittu ne da suke da kamanceceniya da mutane.
Lambar Labari: 3489031    Ranar Watsawa : 2023/04/24

Tehran (IQNA) An bude majalisar musulmin yankin arewacin kasar Ghana a birnin Tamale da nufin hada kan kungiyoyin musulmi da addinai.
Lambar Labari: 3488336    Ranar Watsawa : 2022/12/14

Ilimomin Kur’ani   (5)
Idan ana ɗaukar addini azaman shiri da salon rayuwa, mai bi zai yi rayuwa mai ma'ana tare da bege da farin ciki. A wannan yanayin, babu dalilin kashe kansa.
Lambar Labari: 3488217    Ranar Watsawa : 2022/11/22

Tehran (IQNA) Rundunar sojojin kasar Labanon ta fitar da sanarwa inda ta sanar da kame wani dan kasar Lebanon da ya keta alfamar kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3488087    Ranar Watsawa : 2022/10/29

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin Al'adu na Iran a Najeriya ya buga faifan bidiyo na goma mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama kur'ani a ranar Alhamis" domin buga kur'ani  a yanar gizo.
Lambar Labari: 3487322    Ranar Watsawa : 2022/05/22

Tehran (IQNA) Yayin da yake gabatar da wata zantawa da wani gidan talabijin a jiya ministan ma’aikatar kula da harkokin addini na Masar, ya jaddada cewa Musulunci ya barranta daga kungiyoyin masu tsattsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 3486681    Ranar Watsawa : 2021/12/13