iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a birnin kazablanka na kasar Morocco ta daure wata mata mai wulakanta kur'ani shekaru 4 a gidan kaso.
Lambar Labari: 3481068    Ranar Watsawa : 2016/12/25