IQNA - A kwanakin baya ne malaman musulmi suka kaddamar da wani shiri a shafukan sada zumunta mai taken "Darussa daga cikin Alkur'ani", da nufin bunkasa fahimtar ma'anonin kur'ani ta hanyar da ta dace da zamani da fasahar zamani.
Lambar Labari: 3493329 Ranar Watsawa : 2025/05/29
IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan azumin watan Ramadan, cibiyar gwanjo ta "Oriental" ta kasa da kasa, ta gabatar da wasu tsofaffin ayyukan addinin musulunci da suka hada da tsofaffin rubuce-rubuce da rubuce-rubuce, da kuma tsoffin ayyukan yumbu.
Lambar Labari: 3490833 Ranar Watsawa : 2024/03/19
Tehran (IQNA) Sabuwar tashar yanar gizo ta gidan adana kayan tarihi na Islama na Berlin ita ce dandamalin dijital na farko a duniya wanda ke gabatar da al'adun Musulunci cikin kirkire-kirkire da nishadantarwa.
Lambar Labari: 3488718 Ranar Watsawa : 2023/02/25
Tehran (IQNA) Ahmad Mustafa wani mai fasahar rubutu ne dan kasar Masar, wanda ya kirkiri wani sabon salo na fasahar rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486697 Ranar Watsawa : 2021/12/18