iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin yahudawan sahyuniya sun kirayi sauran yahudawa da su mamaye masallacin aqsa maialfarma a lokacin idin yahudawa na Hanuka.
Lambar Labari: 3481072    Ranar Watsawa : 2016/12/26