Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya bayyana cewa, ya tattauna tare da ministan harkokin wajen Iran game da sabbin abubuwan da suke faruwa a Palastinu da kuma halin da ake ciki a yankin.
Lambar Labari: 3486810 Ranar Watsawa : 2022/01/12