iqna

IQNA

IQNA - " guguwar Al-Aqsa" a farkon wannan aiki da kuma a watannin bayan da ta bayyana cewa za a iya kayar da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila har abada, tare da shawo kan ta, har ma da kawar da wanzuwa rta mai girma daga daukacin yankin yammacin Asiya.
Lambar Labari: 3491997    Ranar Watsawa : 2024/10/07

IQNA - A lokacin tashe-tashen hankula a Sudan an gano kwafin kur’ani mai tsarki a cikin wata mota da ta kama da wuta.
Lambar Labari: 3490556    Ranar Watsawa : 2024/01/29

Surorin Alqur'ani  (78)
’Yan Adam suna da sha’awar sanin makomarsu; Me zai faru da su a cikin kwanaki da shekaru masu zuwa da kuma abin da ke jiran su bayan rayuwa. Ba a san makomar gaba ba, amma duk abin da yake, yana da mahimmanci kuma babban labari ga mutane.
Lambar Labari: 3489172    Ranar Watsawa : 2023/05/20

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kirayi masarautar Saudiyya da ta bar kasar Lebanon ta zauna lafiya.
Lambar Labari: 3486816    Ranar Watsawa : 2022/01/13