iqna

IQNA

IQNA - Wakilan al'adu na Iran a birnin Deir Ezzor na kasar Siriya sun sanar da kaddamar da kwasa-kwasan ilimin addini da na kur'ani da sanin makamar aiki.
Lambar Labari: 3492262    Ranar Watsawa : 2024/11/24

A ranakun Asabar ne ake gudanar da kwas din ilimin addinin Islama mai suna " sabbin hanyoyin tablig " a Najeriya a karkashin jagorancin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490302    Ranar Watsawa : 2023/12/13

Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Hubbaren Abbasi ta sanar da gudanar da darussa na kur'ani na bazara ga daliban makarantu a larduna hudu na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489150    Ranar Watsawa : 2023/05/16

Tehran (IQNA) An gudanar da bikin karrama mahardata kur’ani mai tsarki su 100 a birnin Khartoum fadar mulkin kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486831    Ranar Watsawa : 2022/01/17