iqna

IQNA

Stockholm (IQNA) Ofishin jakadancin Jamhuriyar Iraki a birnin Stockholm da wakilan kungiyar hadin kan kasashen musulmi a kasar Sweden a jiya Asabar a wata rubutacciyar sakon da suka aike wa ministan harkokin wajen kasar Sweden sun yi kakkausar suka ga yadda ake ci gaba da cin zarafin kur'ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489561    Ranar Watsawa : 2023/07/30

Tehran (IQNA) rubuce-rubucen kur’ani da aka yi daga baya zuwa zamanin yau ya nuna cewa ya yi da tsohon rubutun kur’ani na farko.
Lambar Labari: 3486852    Ranar Watsawa : 2022/01/22