kudu maso gabashin Asiya

IQNA

Sakamakon wani rahoto ya nuna cewa an samu karuwar kashi 8% na jarin tsarin bankin Musulunci a kudu maso gabashin Asiya.
Lambar Labari: 3487282   Ranar Watsawa : 2022/05/12

Tehran (IQNA) Masallacin Esteghlal shi ne masallaci mafi girma a kudu maso gabashin nahiyar Asiya, wanda ke a dandalin Mardika a birnin Jakarta, babban birnin Indonesia.
Lambar Labari: 3486872   Ranar Watsawa : 2022/01/26