iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da firaministan gwamnatin Falasdinu ya fitar ya nuna adawa da shigar gwamnatin Isra'ila a cikin kungiyar tarayyar Afirka a matsayin mamba mai sa ido.
Lambar Labari: 3486909    Ranar Watsawa : 2022/02/05