iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Al'ummar Musulmin Winnipeg sun gudanar da bikin " Ramadan Bazaar " na farko bayan shafe shekaru biyu ana fama da barkewar cutar Covid-19.
Lambar Labari: 3486973    Ranar Watsawa : 2022/02/22