iqna

IQNA

IQNA - Sashen kula da injina na Atsan (ma'ajin) na hubbaren Imam Husaini (AS) sun sanar da kammala shirye-shirye a dukkan kofofin shiga haramin domin maraba da jerin gwanon makokin da ke halartar ibadar Tuwairaj.
Lambar Labari: 3493503    Ranar Watsawa : 2025/07/05

Tehran (IQNA) - Haramin Sayyid Abbas (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban masu ziyara. maniyyata a ranar Sallar Sha’aban.
Lambar Labari: 3487044    Ranar Watsawa : 2022/03/12

KARBALA (IQNA) – Haramin Imam Husaini (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban maziyarta da suke gudanar da bukukuwan watan Sha’aban.
Lambar Labari: 3487031    Ranar Watsawa : 2022/03/09