IQNA

Tarukan Sha'aban A Hubbaren Imam Hussain (AS)

KARBALA (IQNA) – Haramin Imam Husaini (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban maziyarta da suke gudanar da bukukuwan watan Sha’aban.

.A kowace shekara, ana gudanar da taruka daban-daban a sassa daban-daban na duniya na maulidin Imam Husaini (AS) da Sayyidina Abbas (AS) da Imam Sajjad (AS) da ke gudana a ranakun 3 da 4 da 5 ga Watan Sha'aba.