iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Daruruwan musulmi masu azumi ne suka hallara a dandalin Times Square da ke tsakiyar birnin New York domin buda baki da kuma gabatar da sallar tarawihi.
Lambar Labari: 3487125    Ranar Watsawa : 2022/04/04