iqna

IQNA

damuwa
Berlin (IQNA) Yunkurin kyamar addinin Islama da karuwar barazanar da ake yi wa Musulman Jamus a kullum ya haifar da rashin tsaro da yanke kauna a tsakanin wannan kungiya, kuma duk da cewa al'ummar musulmi na kai rahoton wasiku na barazana ga 'yan sanda, amma a wasu lokuta sun gwammace su yi watsi da hankalin kafafen yada labarai kan wadannan batutuwa.
Lambar Labari: 3489658    Ranar Watsawa : 2023/08/17

Menene Kur'ani ke cewa  (55)
Mutumin da ya juya baya ga gaskiya, ya kuma karyata mahaliccin duniya, ya fake da tunanin da bai dace da tsarin duniya da dabi’a ba, wannan lamari yana haifar da damuwa ; Damuwar mai tsanani a duk inda aka samu labarin kafirci.
Lambar Labari: 3489311    Ranar Watsawa : 2023/06/14

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, ya bayyana cewa Hukumar Ba da Agaji da Samar da ayyukan yi ga Falasdinawa ‘yan gudun hijira (UNRWA) na gab da durkushewar kudi, ya kira kasashen da ke daukar nauyin wannan hukuma da su cika hakkinsu.
Lambar Labari: 3489248    Ranar Watsawa : 2023/06/03

Ilimomin Kur’ani  (7)
Rayuwar dan Adam cike take da kalubalen da ba a zata ba. Kowane dan Adam a kowane yanayi da matsayi yana fuskantar wahalhalu da matsaloli na kashin kansa, na iyali da na zamantakewa, amma ba duka mutane ne ke da irin wannan juriya a gare su ba.
Lambar Labari: 3488250    Ranar Watsawa : 2022/11/28

Tehran (IQNA) Musulman Uganda sun yi Allah wadai da yadda ake sayar da naman alade a kusa da kaburburan Musulunci na wannan kasa tare da neman a dakatar da wannan mataki.
Lambar Labari: 3487494    Ranar Watsawa : 2022/07/02

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin juya halin muslunci ya fitar da sakon ta’aziyya na rasuwar Sheikh Hashemi Rafsanjani.
Lambar Labari: 3481116    Ranar Watsawa : 2017/01/09