iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kowane mutum yana kwatanta Allah bisa salon rayuwarsa da yadda yake kallon duniya; Yanzu idan bayanin Allah ya fito daga wanda Annabin Musulunci (SAWW) ya horar da shi kai tsaye, zai zama mafi cika kuma don haka ya fi muhimmanci.
Lambar Labari: 3487177    Ranar Watsawa : 2022/04/16