Shugaban kasar Amurka ya sanar da cewa kasar ba ta yi wa mahukuntan sahyoniyar alkawarin ba idan har kungiyar Hizbullah ta shiga cikin rikicin kasar Amurka ma za ta shiga cikin yakin.
Lambar Labari: 3490003 Ranar Watsawa : 2023/10/19
Tehran (IQNA) A wani biki da ya samu halartar iyayen yara da matasa da suka halarci gasar haddar kur’ani mai tsarki a kasar Qatar, an karrama wadanda suka fi nuna kwazo.
Lambar Labari: 3487202 Ranar Watsawa : 2022/04/22