iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce za ta dauki matakai na mayar da martani kan kisan sojojinta da wani bafaletine ya yi a cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481122    Ranar Watsawa : 2017/01/10