iqna

IQNA

IQNA - Wata kungiyar mawakan Sweden da aka kafa a shekarun 1970 ta samu masoya da dama a duniya ta hanyar shirya wakoki na nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3493212    Ranar Watsawa : 2025/05/06

IQNA - A ci gaba da lalata wuraren tarihi a zirin Gaza, gwamnatin sahyoniyawan ta lalata wani masallaci mai cike da tarihi na "Sheikh Zakariyya" da ya shafe shekaru 800 yana a gabashin Gaza.
Lambar Labari: 3490977    Ranar Watsawa : 2024/04/13

Tehran (IQNA) da dama daga cikin jam’iyyun siyasa kasar Sudan sun gargadi gwamnatin kasar kan yunkurin kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485128    Ranar Watsawa : 2020/08/28

Bangaren kasa d akasa, jami’an tsaron masarautar Bahrain sun harba wa dalioban makarantar sakandare barkonon tsohuwa jim kadan bayan kammala jarabawa.
Lambar Labari: 3481127    Ranar Watsawa : 2017/01/12