Bangaren siyasa, a lokacin da yake zantawa da firayi ministan Pakistan a yau shugaba Rauhani ya ce dole a warware matsalolin gabas ta tsakiya ta hanyar tattauna wa.
Lambar Labari: 3484148 Ranar Watsawa : 2019/10/13
Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen Faransanci ga ministan kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482297 Ranar Watsawa : 2018/01/14
Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Bellevue da ke birnin Washington na Amurka sun gudanar da zama domin tattauna hanyoyin kaucewa matsalolin da suke fuskanta.
Lambar Labari: 3482275 Ranar Watsawa : 2018/01/06
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zama dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481128 Ranar Watsawa : 2017/01/12