iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zama dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481128    Ranar Watsawa : 2017/01/12