An sanar da sakamakon gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na hudu a kasar Indonesia tare da karrama wadanda suka yi fice a wani biki.
Lambar Labari: 3492671 Ranar Watsawa : 2025/02/02
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Hubbaren Abbasi ta sanar da gudanar da darussa na kur'ani na bazara ga daliban makarantu a larduna hudu na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489150 Ranar Watsawa : 2023/05/16
SHIRAZ (IQNA) – Gidan kayan tarihi na kur’ani mai kayatarwa yana nan a Cibiyar Watsa Labarai na Yanki na Kimiyya da Fasaha ta lardin Fars a Shiraz.
Lambar Labari: 3487321 Ranar Watsawa : 2022/05/21