Rabat (IQNA) Reshen company McDonald na kasar Morocco ya sanar da tidbi da ya dauka na kunna karatun kurani mai tsarki domin tausayawa wadanda girgizar kasa ta shafa.
Lambar Labari: 3489802 Ranar Watsawa : 2023/09/12
Tehran (IQNA) A jiya ne aka gudanar da bikin yaye dalibai maza 393 a masallacin Arnavut Koy da ke birnin Istanbul na kasar Turkiya a cikin kwas din haddar kur’ani mai tsarki, wanda aka gudanar a daidai lokacin da shirin koyar da haddar kur’ani mai tsarki da tafsiri a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487376 Ranar Watsawa : 2022/06/03