iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Babban daraktan kula da zabe na kasar Indonesia ya tunatar da jam'iyyun siyasa masu shiga zabukan shekarar 2024 da su kaurace wa yakin neman zabe a watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488841    Ranar Watsawa : 2023/03/20

Tehran (IQNA) Wani malamin kur’ani dan kasar Indonesiya ya yi tattaki zuwa kasar Saudiyya da keken keke domin rage lokacin jirage aikin Hajji.
Lambar Labari: 3487420    Ranar Watsawa : 2022/06/14