IQNA - Kungiyar Jihadul Islami ta Falasdinu a safiyar yau Talata ta yi marhabin da kudurin kwamitin sulhu na tsagaita bude wuta a Gaza, kuma kungiyar Popular Front for 'yantar da Falasdinu a cikin wata sanarwa da ta fitar ta bayyana cewa, wannan kudiri yana bukatar garantin aiwatarwa.
Lambar Labari: 3491319 Ranar Watsawa : 2024/06/11
IQNA - Cibiyar Al-Azhar ta Masar ta yi marhabin da goyon bayan da kasar ta bayar kan koken da kasar Afirka ta Kudu ta yi kan gwamnatin sahyoniyawan a kotun duniya.
Lambar Labari: 3491144 Ranar Watsawa : 2024/05/13
Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C ta yaba da matakin ganawa tsakanin shugaban Falasdinawa da na Kungiyar Hamas ta Falasdinu a matsayin matakin samar da sulhu a tsakanin Falasdinawa.
Lambar Labari: 3487518 Ranar Watsawa : 2022/07/07