iqna

IQNA

IQNA - Wani faifan bidiyo da aka fitar na karatun kur’ani a wurin sayar da sandwich a dandalin Times dake birnin New York ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3492038    Ranar Watsawa : 2024/10/15

Tehran (IQNA) A wani mataki na cin zarafi da aka yi wa musulmi, wani Bajamushe a birnin Berlin ya yaga wa wata mata Musulma lullubi tare da lakada mata duka.
Lambar Labari: 3487536    Ranar Watsawa : 2022/07/12