iqna

IQNA

Ya kamata a karanta Alkur'ani da murya mai kyau, amma manufar muryar ita ce sanya mutum ya kula da duniyar gaibu, ba wai kawai ya kalli kyawun murya da dabarun rera waka ba.
Lambar Labari: 3487555    Ranar Watsawa : 2022/07/16