IQNA - Makaranci Mohammad Bahrami mai hazaka daga lardin Lorestan ya karanta aya ta 74 zuwa ta 78 a cikin suratul Hajj yayin ganawar jami'an shari'a da jagoran juyin juya halin Musulunci a safiyar ranar Asabar 22 ga watan Yuni.
Lambar Labari: 3491390 Ranar Watsawa : 2024/06/23
Surorin Kur’ani (22)
Allah ya kalubalanci masu da'awa sau da yawa a cikin Alkur'ani mai girma; Masu da'awar cewa ko dai kafirai ne kuma ba su yarda da Allah ba, ko kuma suka yi shirka kuma suna ganin gumaka su ne abubuwan bautar kasa da sama; Allah yana gayyatarsu don yin gasa kuma yana son su ƙirƙiro guntu ko su zo da aya kamar Alqur'ani, amma babu wanda ya isa ya karɓi gayyatar yin gasa.
Lambar Labari: 3487617 Ranar Watsawa : 2022/07/31