iqna

IQNA

Daya daga cikin hanyoyin sanin kissar Ashura da abubuwan da suka faru a cikinta, ita ce sanin jerin sahabban Imam Husaini (a.s) wadanda ba su wuce mutum 72 ba.
Lambar Labari: 3487622    Ranar Watsawa : 2022/08/01